A zantawar mu da Dr.mamman dorayi shugaban cibiyar hada magunguna ya bayyanawa majiyar mu irin alfanin da rake yake dashi ga mata masu juna biyu musamman ga lafiyar abinda suke dauke dashi.
Daga wakilin aksammedia B.imam
Dr.ya bayyana cewar muddin mace mai juna biyu zata dinga shan rake duk bayan awa 24 kamar tsayin mita guda to da izinin Allah zatai mamakin irin fasihin dan da zata haifa ya kara da cewar yana da kyau a dinga matse ruwan raken ana baiwa jarirai zai taimaka musu wajan basu kariya daga lalure lalurai da jarirai keyi
A karshe yayi kira ga al’umma na kada a durfafi shan raken ba tare da ka’ida ba san samu inka sha rake saika bari bayan awa 24 sannan ka kuma shan wani kuma kada ya wuce gaba uku sannan mahimmin alfanin sa kasha shi da wannan bawan nasa mai baki ma’ana kafin a kankare