Fafaroma Francis ya yarda cewa akwai malaman coci maza da mata da ke kallon hotunan batsa ta intanet.
A kan haka ya gargade su cewa yin haka abu ne mai hadari.
Shugaban mabiya addinin Kiristan ya ce babu wani nau’in hoton batsa da addini ya yadda a kalla.
A cewarsa ta hakan ne shaiɗan ke samun kafar shiga jikinsu ya karya zuciyo yinsu.
Godiya ga mabiya wannan dandali namu.