Sabbin Codes na MTN Nigeria.
Sa Kati, daga *555# yakoma*311#.
Checking Balance, daga *556# yakoma *310#
MTN Call center, daga 180 yakoma 300.
Rance, daga *606# yakoma *303#.
Dakatar da wani tsarin da kuke akanshi, daga *447# yakoma *305#.
Siyan Data, daga *131# yakoma *312#.
Transfer Kati, daga *777# yakoma *321#.
Hada layi da NIN Number, daga*785# yakoma *996#.
Tsofaffin Codes da Sababbin Duka suna Aiki yanzu haka, sai dai zuwa wani Dan lokaci za,a dakatar da Tsofaffin codes din.