Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe

Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta kasa ta amince da nadin maaikatan hukumar 360 a matsayin masu sa Ido ga jami’an yan sanda a lokacin gudanar da babban zabe mai zuwa.

Hukumar ta bayyana cewa duk wani Dan sanda da ya shigar da kansa cikin ayyukan zabe a lokacin gudanar da zaben ko bayan kammala kada kuri’u zai fiskaci hukunci nan take wanda ka iya hada wa da Kora.

A cewar hukumar tuni ta tanadi Lambobin waya da zata raba ga al’ummar gari domin sanar da ita duk lokacin da aka ga wani Dan sanda yana taimakawa wata jam’iya.

Shugaban Hukumar na riko jostis Clara Bata Ogunbiyi, JSC, CFR mai Ritaya shine zai jagorancin kwamatin da taimakon Shuwagabannin yankuna shida da ake da su a kasar nan.

Fama nan sakatare na hukumar Dr. Ifeoma Adaora Anyanwutaku shi aka nada a matsayin matakin shugaban kwamatin na na kasa

Kazalika kwamitin Zai gudanar da bitar kwana biyu kan yadda jami’an zasu gudanar da aikinsu a lokacin Babba zaben.

Kana hukumar ta fitar da sunayen wadanda zasu jagoranci aikin na jihohi 36 da Lambobin da za’a kira su idan aka ga wani Dan sanda yana taimakon wata jam’iyar

1. HON. JUSTICE CLARA BATA OGUNBIYI – NATIONAL COORDINATOR

2. HON. COMM. BAWA LAWAL – ZONAL COORDINATOR/NORTH WEST ZONE, 08037861342

3. HON. COMM. AUSTIN BRAIMOH – ZONAL COORDINATOR/SOUTH SOUTH ZONE 08037881566

4. HON COMM. ROMMY MOM ZONAL COORDINATOR/NORTH CENTRAL ZONE 08036081967

5. Hon. ONYEMUCHE NNAMANI – ZONAL COORDINATOR/SOUTH EAST ZONE 08033598169

6. HON COMM. HAJIA NAJATU MOHAMMED – ZONAL COORDINATOR/NORTH WEST ZONE 08065505757

7. DR (MRS.) IFEOMA A. ANYANWUTAKU – DEPUTY NATIONAL COORDINATOR, 08038448277

8. OLUMIDE SODEINDE – Ag. ZONAL COORDINATOR/ SOUTH WEST/OGUN 08065265651

9. IKECHUKWU ANI – MEDIA COORDINATOR, 08033345362

*STATE CORDINATORS*

1. FERDINAND EKPE – ABIA, 08034741057

2. MOHAMMED BILIKISU – ADAMAWA, 08062466060

3. ANTHONY INIOBONG UKO – AKWA IBOM 08061309837

4. OKOLI ANULI ELFREDA – ANAMBRA, 08064696711

5. UMAR BASHAR KABIR – BAUCHI, 08033114047

6. ODEH EMMANUELLA DUNIYA – BAYELSA, 08033091558

7. IHYOM EUCHARIA NGOHILE – BENUE, 08063178426

7. SANUSI YUSUF MUHAMMAD – BORNO, 07034761176

9. OKOI-UYOUYO MATHIAS – CROSS RIVER, 08023677969

Subscribe to our newsletter
Enter your email address
Subscribe
10. ODIDO GLORY ONWAGAH – DELTA 08033130078

11. MONDAY NWAIGWE – EBONYI, 07032028842

12. AKOKO JOEL ENINA – EDO, 08056148647

13. JENNIFER AGBO – EKITI, 08055480701

14. ONYISHI FESTUS – ENUGU, 08053399365

15. ABUBAKAR SADIQ MUHAMMED – FCT, ABUJA 08027821126

16. FAMAH DANIEL TYEM – GOMBE, 08033088506

17. MURUAKO CHIDUMA GEORGE – IMO, 08035909482

18. IDRIS BARAYA – JIGAWA, 08050793551

19. OKUNRINBOYE JUSTINA ADA – KADUNA, 08033145592

20. IBRAHIM MAIKUDI – KANO, 08166857559

21. AMINU ABUBAKAR MALUMFASHI – KATSINA, 08033148814

22. KWAMBO HAUWA AHMAD – KEBBI 08065775232

23. DADA BABATUNDE JOSEPH – KOGI, 08054970152

24. OLUMO MARIAM ADEJOKE – KWARA, 08181209688

24. EMAFIYE AJAYI-DANIELS – LAGOS, 08037004465

26. MAMBO SANI – NASARAWA, 08033866167

27. MUHAMMED AHMED GIMBA – NIGER, 07032890001

28. ADEOLA OMOOLORUN ALBERT – ONDO, 08084385726

29. AKUBO LADI – OSUN, 08035954253

30. SOLOMON JIBRIN – OYO, 08050517678

31. WUYEP PONFA AUDU – PLATEAU 08036707485

32. SAAGWE BRIGHTEN FRIDAY – RIVERS 08037879854

33. BAPPAI ABDULLAHI SULEIMAN – SOKOTO, 08056142699

34. ALIYU AHMAD – TARABA, 08099352527

35. UMAR AUDU MAI – YOBE, 08137403209

36. LABARAN AHMED – ZAMFARA, 08067184848

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
1 Comment
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments
Ibrahim S kabara
Ibrahim S kabara
2 years ago

This is a commendable initiative.
I have never seen pioneer endeavor. I beseech Allah, Most Exalted, To Guide this coordinating Team throughout the accomplishment of the tasks ahead, Amin.
IBRAHIM SADAUKI KABARA – 08033209944