Mai sahari’a sarki yola ya tabbatar da duk maganganun da Abduljabbar yake yi shi ya kirkira kuma ya jinginawa ma’aiki.
Mai shari’a ya tabbatar da cewa maganganun fassara hadisan manzon Allah da Abduljabbar yace kage ne ko jingina ne, karya yake kuma hasali ma shine ya jingina kalmomin ga Ma’aiki.
Allah shi kyauta