Daga Hasan Bashir Warure:
Kungiyar ta yan biyu da ake kira da twince forum a turance ta kasa reshen jihar Kano ta sake gudanar da taranta na sada zuminci Wanda ta saba gabatarwa lokaci lokaci
Kungiyar tana hada daukacin tagwaye maza da mata domin kara taya juna murnar zagayowar karamar sallah
Kuma taran na bana ya samu hallar tar yayan kungiyar ta yan biyu da dama Wanda suka kasance a gurin taron
Harma wasu daga cikin yayan kungiyar ta yan biyun suka tofa albar kacin bakinsu
A irin tarukan da kungiyar take gudanar wa a lokuta da dama akan yi nasara hada Auratayya a tsakanin wasu ya’yan kungiyar
Karshen rahotoh kenan hassana bashir sunusi zare da abawa