Dan jarida wakiline na al’umma masu karfi da marasa karfi

    Yan jarida a Kano na cigaba da yin Allah wadai da cin zarafin da ake zargin wani jami’in dan’sanda ya yiwa Muhammad Bello Dabai dake aiki a gidan radiyo na Premier dake jihar kano.

    Shin ko mahukunta na taimakon rayuwar yan jaridu ta hanyar basu kariya daga cin zarafi daga bangaran al’umma ko masu ruwa da tsaki?

    Shin kome yasa wasu jami’an ke cin zarafin yan’ jarida?

    0 0 votes
    Article Rating
    Subscribe
    Notify of
    guest
    1 Comment
    Oldest
    Newest Most Voted
    Inline Feedbacks
    View all comments