Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa a shafin labarai na Aksam kai-tsaye, inda ni Walid Y Hari zan kawo rahotannin a wannan rana ta Juma’atu babbar rana.
Za mu fi mayar da hankali kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwabtansu da sauran sassan dunia akan labaran siyasa, nishadi, wasanni, tasro, aikin gona da sauransu Ku biyo mu.