A yau ne dinbin al’ummar jihar Kano, suka halirce bikin taron daurin auran Fatima Zaha’u Nasiru Mai Kusa dar da Mijinta Abdussalamu Usman Lasmar a unguwar Gwammaja Layin Alhaji Audu Mai kusa dake birnin Kano
To fare dake jawab,i kakar amaryar Hajiya Atine Garba ta bayyana jin dadinta ganin yarda ‘yan uwa da kuma masoya musamman wanda suke halice bikin daure aure
Da take mika sakon godiyarta uwar amarya Hajiya Hafsat Alhassan Salihu Mai Agogo, tace ina yi wa Allah (SWA) godiya dan gane da ganin da gani wannan ranar,
Taron ya sami halarta ‘yan uwa na kusa dana naisa