A makon nan ne shugabannin jihohi, samusu harkokin sufir a jihar Kaduna, suka gudanar da taron hadin kai, don ciyar da harkokin sufirin jihar Kaduna gaba, a dakin taron hukumar tsara birane, da samar da cigaba ta jihar Kaduna KAPSDA.
Ton farko da yake jawabi shugaban kamfanin Mariya Global Investments Nigeria Limited, Alhaji Muhammad yace mun zo ne domin mu ji irin tsare-tsaren da gwamtin jihar Kaduna take shirin kawowa harkokin sufin jihar
- Taron ya sami halarta wakin hukumar sufi na jihohi da dama ciki harda na
- jihar Kano, wanda matimakin shugaban dake kulla da fasinjoji, Alhaji Ibrahim Aliyu (Mai Salati) in da ya bayyana cewa ashirye suke suba da hadin kai, domin cigaban sufir a jihar.