• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home General News

Bama Fata Gwamnati Mai zuwa ta zama irin ta Buhari: Umma Getso*

Aksam Media by Aksam Media
October 1, 2022
in General News
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Sani Danbala Gwarzo

Tsohuwar ‘yar takarar mataimakiyar Shugaban kasa a jam’iyyar YPP Hajiya Umma Getso ta bayyana cewar yanzu haka al’ummar kasar nan na cikin wani irin hali tare da fatan samun sabuwar Gwamnati Da zata fi wannan Gwamnati da muke cikin ta Buhari.

RelatedPosts

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
El’S FOUNDATION UNVEILS PROGRAM TO EMPOWER YOUTHS, WOMEN AND VULNERABLE

El’S FOUNDATION UNVEILS PROGRAM TO EMPOWER YOUTHS, WOMEN AND VULNERABLE

September 11, 2023

BREAKING: Court rejects 10 out of 13 witnesses presented by Obi

September 6, 2023

Umma Getso ta bayyana haka ne lokacin da take ganawa da manema labarai a dai dai lokacin da ake murnar tunawa da ranar samun ‘yancin kai

Tace babu wata riba da aka samu a wannan Gwamnati musamman idan akayi la’akari da matsalar tsaro,fatara da karuwar rashin aikin yi ga matasa

Umma Getso wacce take daya daga cikin mata ‘yan Gwagwarmaya masu fafutukar kawo sauyi a kasarnan, tace duk da yanzu ta fita daga ‘yamiyyar da tayi takara a baya babu shakka zata yi duk Mai yiwuwa wajen wayar da kan Al’umma musamman mata domin zaban Jam’iyyar da ta dace da kawo sauyi a kasarnan.

KaZalika tayi kira ga mata da matasa da kada su bari ayi amfani dasu wajen tada zaune tsaye a wajen yakin neman zabe.

Maimakon hakan kamata yayi subi matakai daban daban wajen zabar wadanda zasu taimakesu da kuma dawo da kasar bisa kyakkyawan tsarin da zai canda yanayin kasarmu Nigeria.

Ta kara ta cewar abun takaicine ace Nigeria tana da shekaru 62 amma har yanzu Ana kallon kamar har gara ma lokacin kasar tana hannun turawa.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Yarda Bikin Daurin Aure: Abdussalamu Usman Da Zaha’u Nasiru Mai Kusa: Ya Gudana A Yau

Next Post

Akwai karin manyan ayyuka da zan kawowa yankin da nake wakilta kafin karshen wannan wa’adin: Dan Majalisar Tarauni, Hon. Hafizu Kawu

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

by Aksam Media
September 20, 2023
0

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned...

Read more
El’S FOUNDATION UNVEILS PROGRAM TO EMPOWER YOUTHS, WOMEN AND VULNERABLE

El’S FOUNDATION UNVEILS PROGRAM TO EMPOWER YOUTHS, WOMEN AND VULNERABLE

September 11, 2023
BREAKING: Court rejects 10 out of 13 witnesses presented by Obi

BREAKING: Court rejects 10 out of 13 witnesses presented by Obi

September 6, 2023

August 17, 2023
Gwamnatin tarayya ta bayyana yadda rabon Tallafin Hatsi zai kasance

BREAKING President Tinubu Releases Portfolio’s Of Minister’s Designate

August 16, 2023
Hukumar KAROTA ta fito da tsarin  mayar da jami’an ta da aka kora a baya kan aikin su

Zamu kara kyautata ayyukan hukumar KAROTA ciki har da canza musu sabon kaki: MD KARATO

August 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

September 19, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023
All activities in Kofar Mata Eid-ground be suspended: Kano state commissioner of transport
Metro

Reckless statements, Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser.

Gov. Yusif expels commissioner of land, special adviser. The Kano state government has approved the immediate dismissing of state commissioner ...

September 15, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz