Wasu Daga Cikin ‘Yan Jaridu Sun Rabauta Da Lambar Girmamawa Ta Kasa

Kimanin ‘yan Najireya 437 ne daga fadin kasanan daban-dabam ne, suka rabauta da lambobin girmamawa ta kasa, da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar a wannan shekara, 2022

Cikin su harda ‘yan Jaridu da suka hada; Babban Daraktan Hukumar Gudanar Talabishin Na Kasa (NTA) Yakubu Ibn Muhammed da Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina, dukkansu da lambar (Order of the Niger, OON)  da shugaban kungiyar ‘yan jaridu na kasa Kwamared Christoph Isiguzo (Member the Order of the Federal Republic MFR) sai kuma Malam Halilu Ibrahim Dantiye (Member of the Order of the Niger, MON)

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments