Banida wani buri aduniya wanda ya wuce ganin shaaban Ibrahim sharada, Wani matashin saurayi mai suna Abubakarmazaunin garin Kano, ya ce burinsa shine yau yagansa tare da Ibrahim sharada, yace kaunace tun tuni nakeyiwa wannan bawan Allah, yakara dacewa yana kira ga yan jaridu dasu wallafa shi a shafin su na labarai domin ya cimma burinsa,
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta...
Read more