HAUSA NEWS Pillar ta lallasa Abia warriors a mako na 14 By Aksam Media - February 21, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL A cigaba da gasar primier league ta Nageriya A wasan da aka fafata a yau Litiinin 21, ga watan Fabrairu, 2022. a filin wasa na Ahmadu Bello Sardauna dake jahar Kaduna Kano Pillars 2 – 1 Abia Warriors By Hassan Umar Gwammaja