Mabanbantan kungiyoyi a jam’iyar APC daga sassa daban-daban sun bayyana gamsuwar su ga takarar M Gashuwa duba da kasancewar a matashii Mai matsaikatan shekaru.
Shugabannin kungiyar a zantawarsu da wakilin Aksammedia Umar Husaini Mai Hula sunce ganin cancantar M Gashuwa ne yasa suka suka you Masa mubaya’a.
Kukungiyoyin da suka you mubaya’a sun Hadar da
North east youth development forum
Youth forum for justice of Nigeria
Voluntier youth for APC
Amalgamation Youth of Nigeria concern