A ranar Asabar 6 ga watan August, 2022 Makarantar Hamdan Modern Islamic dake Kan titin Malam Hassan Ja’e, Rafin Guza a Karamar Hukumar Igbin Jihar Kaduna. ta gudanar da bikin walimar saukar karatun Al’qur’an Mai Girma karo 5 da kimanin Dalibanta goma 14 maza da mata a harabar makarantar.
Daga cikin dalibain har da dan ma’aikacin Gidan Radiyo Najireya Kaduna, Faisal Ahmad Alhassan Dankurmi, dafatan Allah (SWA) Ya sayya alkaire amin summa amin !