Muna Taya Sani Usman Rabi’u; Murnar Angoncewa

A yau Lahadi 7 ga watan August 2022, aka daura auran abokin hurdarmu Sani Usman Rabi’u (Sanin Malam) da Amaryarsa A’isha Hassan Sa’adu Makwalla a Masallacin Juma’a Na Khalifa Sheikh Isyaka Rabi’u dake Goran Dutsi a cikin birnin Kano. Da fatan Allah (SWA) Ya bada zaman lafiya da kuma kwanciyar hankali, allahumma amin summa amin !

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments