An bayyana rashin aikinyi a matsayin abu guda da ya jefa matasan Najeriya cikin halin kaka nakayi
Alhaji Rufa’i mukhtar Dan maje ya bayyana hakanne a lokacin da muke zantawa da shi a wanan Rana ta lahadi a Gidansa da ke unguwar da dukawa a jihar Kano
Daga ABDULHAMID ISAH durumi zungura
Hakazalika yakara da cewa mafiya yawanci halin da matasan keciki a yau Rashi da kuma Rashi samun makomar ya ta allaka ne da Rashi samun jagoranci na gari domin da a ce amsamu shugabanci na gari da tuni mafiya yawan masatan najeriya suna samu makoma me dorewa a sakamakon samun jagoranci na gari ,
Hakazalika yakara da cewa dole sai matasa sunsan kansu tukunna zasu San me sukeyi domin yawanci abinda yake faruwa na yawan karowar ta’addanci a a rewacin najeriya makasu dinsa shi ne Rashin aikinyi,
Matukar mahukunta Basu jawo matasa ajikinsu ba to Babu shakka sukansu mahu kunta Babu yadda za’suyi su zauna lafiya a cikin al’ummah saboda kashin baya kowace al’ummah su ne matasa, domin da suke akowa yake tunkaho da su wajan kawo cikigaba a kowane matakai.
Hakazalika yakara da cewa yawanci wayanda suke wakiltar mutane a sauran matakan na kasa Babu abinda sukeyi face zaman dabaro a sauran kowane mataki a matakin kasa
Hakazalika yakara da cewa Rashi sanmun mutane nagari sutsayawa mutane wajan wakiltarsu a sauran matakan shi ne kawai zai kawo mafita, sanan yakara da cewa. Lokaci yazo da zamu ajiye jami’iyya mudauki mutane nagari a kowace jami’iyya hakan shi ne kawai mafita ,