Ministan harkokin wajen kasar Australiya, Penny Wong zata ziyarci kasar China a yau Talata 20 ga watan Disambar wannan shekarar ta 2022.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China Mao Ning ce ta sanar da hakan inda tace bisa Wong zata zo ne bisa gayyatar da mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin jam’iyar JKS, dake mulkin kasar mamban majalisar gudanarwar Sin.
Kazalika tace ziyarar zata kasance ta yini biyu inda za’a fara ta daga yau Talata zuwa gobe Laraba