An Sallami Mawaki dan Najeriya Eedris Abdulkareem, daga asibiti bayan dashin kodar da akayi masa a wani asibitin dake jihar Legas. Eedris Abdulkareem ya sanar da hakan ranar Alhamis a shafinsa na Instagram. A cewarsa: “Ina farin cikin komawa gida. Alhamdulillah R
Na Samu Juna Biyu: Ummi Rahab Ta Bukaci Masoyanta Su Taya ta Murna
Amaryar fitaccen mawaki sannan jarumi Shuaibu Ahmed Idris wanda aka fi sani da Lilin Baba, wacce ita ma tsohuwar jarumar...
Read more