Shugaban hukumar tace fina-finai na jihar kano Isma’il Na Abba afakalla zai angwance da tsohumar jarumar fim din Hausa Rukayya Umar Santa Watau Dawayya.
Dama dai an dade ana yada jita-jita akan soyayyar Dawayya da Afakallah.
A can baya Dawayya dai ta jima tana yada hotunan afakalla a shafukan sada zumuntarta.
Fatanmu Allah yasa ayi lafiya akuma zauna lafiya.