Tauraruwar TikTok Bilkisu Isah wadda aka fi sani da Obilly ta bayyana halin da ta shiga bayan caccakar samari ƴan kasuwar Farm Centre a dandalin TikTok.
Bilkisu ta ce, fitar bidiyon ya jefata cikin mawuyacin hali, kafin a samu daidato.
Shin ko me yasa Bilkisu ta yi wannan bidiyo?
Muna dakon Amsoshin ku Yan Tik Tok