Sabúwar sarauníyar kyaú ta 2022 Ada Eme da tsohuwar Sarauníyar kyaú ta 2021 Shatu Garko.
Ada Eme, zukekiyar budurwar da ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Najeriya a shekarar 2022 wanda aka yi a birnin Legas….
Shin ko wannan Zabi na Mrs Eme ya cancanta dukda zuka-zukan yan matan dake fadin Nigeria?