• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Sports

Labarin cinikayyar kasuwar yan kwallon kafa

Walid Y Haris by Walid Y Haris
October 24, 2022
in Sports
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Liverpool ke kan gaba cikin jerin kungiyoyin da ke rige-rigen raba Youssoufa Moukoko da kungiyarsa. Dan wasan gaban Borusia Dortmund mai shekara 17 ya kasance dan kasar Jamus ne. (Sport, via Mail)

Arsenal kuwa ta ja da baya kan kokarinta na sayen Evan Ndicka, dan Faransa kuma dan wasan bayan Einracht Frankfurt mai shekara 23, bayan da ta sabunta kwantiragin Gabriel Maghalhaes dan kasar Brazil mai shekara 24. (Express)

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

January 5, 2023
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022

Aston Villa za ta biya euro miliyan 10 domin nada Reuben Anorim a matsayin sabon koci, wanda a halin yanzu ke tare da Sporting Lisbon a matsayin daraktan wasanni. (Telegraph)

Tsohon kocin Tottenham Tim Sherwood ya ce rashin tabbaci kan makomar kocin kungiyar mai ci Antonio Conte ne ke hana ‘yan wasan gaba Harry Kane mai shekara 29 da Son Heung-min, mai shekara 30 sabunta kwantiraginsu tare da kungiyar. (Sky Sports, via Ex press)

Shugaban kungiyar Ajax Edwin van der Sar ya ce ya shaida wa Arsenal cewa kungiyar ba za ta sayar da Lisandro Martinez, dan wasanta dan Argentina mai shekara 24 ba. Ya sanar da Gunners ne haka kimanin makonni kalilan gabanin dan wasan ya koma Manchester United. (Times – subscription required)

Shahararren dan wasan Leicester City Gary Lineker ya ce kungiyar ta sake yin gamo da katar bayan da ta sayo Wout Faes, dan wasan baya dan kasar Belgium mai shekarun haihuwa 24. (Leicestershire Live)

Dan wasan bayan Manchester United Raphael Varane mai shekara 29 na iya warkewa har ya buga wa Faransa wasanni a Gasar Cin Kofin Duniya da ke tafe a watan gobe a Qatar domin raunin da ya ji ba mai yawa ba ne. (ESPN)

Tsohon dan wasan bayan Everton Jonjoe Kenny mai shekara 25 ya ce ya ki amincewa da tayin sabunta zamansa da kungiyar ta yi masa saboda a lokacin yana son barin Ingila domin ci gaba da aikinsa na kwallo a Hertha Berlin a karshen kakar wasan bara. (Liverpool  Echo)

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Rishi Sunak na Kan gabar zama Sabon firaministan Burtaniya.

Next Post

Halin dana shiga bayan na caccaki samarin kasuwar waya ta Farm Center

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe
Sports

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

by Aksam Media
January 5, 2023
0

Paris Saint-Germain F.C. (PSG) PARIS SAINT-GERMAIN F.C. (PSG) PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi...

Read more
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023
Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022
Sports Briefing headlines

Sports Briefing headlines

December 24, 2022
Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

December 13, 2022
Morocco defeats Portugal,  jumped to semifinal

Morocco defeats Portugal, jumped to semifinal

December 10, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

March 24, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana
HAUSA NEWS

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Daga khadija Salisu Danmaliki Ana so Mai Azumi ya lazimci shan ya'yan itatuwa da kayan marmari wadanda suke dauke da ...

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya
HAUSA NEWS

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Daga Hadiza Muhammad Mai Taya Sama da Musulmai miliyan dubu ɗaya ne suka fara azumi a faɗin duniya a wannan ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz