Anbukaci matasa da sauran maabota yin zabe da su kaucewa mutanen da baza su iya shidimta musu ba a cikin gudanar da Shugabanci ba.
Bukatar Hakan tafito ne tabakin wani matashi me suna Abul Bashar Abubakar dake zaune a unguwar Yakasai a jihar Kano,ayau a zantawar da wakilin Aksam Radio Abuduhamid isah zungura
Abul Bashar yace yakamata a dinga saka matasa a cikin tsarin kowa ne shugabanci a kowanne mataki na siyasa, domin duk wayanan shuwagabani sun samu dama ne a lokacin suna matsa har sukakai iyanzu .
Inda yakara da cewa yakamata shuwagabani susani cewafa a duk lokacin da akayi halin koinkula da matsa to Babu shakka Babu abinda hakan zai jawo face komabaya a wanan kasa tamu saboda matsa su ne kashin bayan kowace Al’ ummah
Hakazalika matashin yakara da cewa matsala najiriyaya bakomai ne yajawotaba face kinbawa matsa bamace suma su Gwada irin baiwarsu a zahiran ce ammaida su saniyar ware a wanan kasa tamu kaikace basuda wata makoma saidai kawai wadansu batagarin Yan siyasa ne kawai sukeyin amfani da Rashi saninsu suke bautar da su, sukuma sun kasaga ne hakan saboda Rashin lilimin addini Dana zamani
A karshe matashin Malam Abulbashar dake zaune a unguwar Yakasai yace kowa yakamata yayiwa kansa da kansa karatun ta nutso