Da sauran al’umma domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a fadin kasanan
Babban Limamin Majami’ar Angelika a jihar Kwara, Reverend Sunday Adewole ya yi wannan kira a sa’ilin da yake zantawa da manema labarai a garin Ilori, babban brinin jihar Kwara