A Yau ne Ka Daure Auren daya daga cikin abokin hurdarmu; Aliyu Danhausa dare da Amaryarsa Rahama Muhammd a Birin Zazzau, an dai biya sadakin aure naira 100,000
Daga binin Babban Limamin Masallacin Juma’a Na Jushun Waje Malam Umar ya gabar da addu’ar daurin aure
Wakilin AKSAM MEDIA Hassan Umar Gwammaja ya halici wajan
Yace Daurin Auren yasami halartar manyan mutane