An-Gurfanar Da Wani Zomon Gida a Gaban Jami’an Vigilant a Dorawar Ssllau Dake Karamar Hukumar Garun-Malam a Jahar Kano
Daga wakilin aksammedia B.imam
Wani Matashin Manomi Mai-Suna Saidu Abdulwahab Da Zomon Ya Addabeshi Da Tone Masa Amfanin Gonarsa a Duk Yayin Da Yayi Shuka Sai Zomon Yazi Ya Tone Sai Ya Sake Shukawa Sai Zomon Ya Tone a Wanñan Karon Tuni Zomon Ya Fada Ragarsa Tare Da Taimakon Jama’a Da Yasa Sukayi Tara- Tara Suka kuma yi nasarar cika hannu dashi
Yace Bayan Sun Kama Zomon Aka Shawarceshi Ya Yanka Ya Cinye Ko Ya Kashe Saidai wannan shawara batai tasiri ga wanda akaiwa laifin ba
Nan Take Ya Tafi Wurin Jamian Tsaron Cigaban Gari Wato ‘Yan-Vigilant Ya Gurfanar Dashi a Matsayin Yana Karar Zomon Gidan inda Suka Dorashi Bisa Kanta Dan Cigaba Da Bincike
Bayan Jamiin Hudda Da Jamaa Na Vigilant Din Mai-Suna Uba Muhammd Dorawar Sallau Ya Rubuta Bayanin Mai-Kara Sannan Suka Hau Bincike Tare Da Cikakken Gano Mamallakin Zomon Gidan Mai-Suna Musa Garba Dorawar Sallau
Bayan Yazo Ofishin ‘Yan-Vigilant Suka Gaya Masa Cewar Karar Zomon Gidansa Aka Kawo Yana Tonewa Manomi. Amfanin Gonarsa Nan Take Yace Tabbas Zai Aikata Kuma Kimamin Kwana Biyar Baya Cikin Yan+Uwansa Zomayen Kuma Shikadai Me Futaunanne a Cikinsu
Daga Nan Ya Baiwa Manomin Hakuri Sannan Jamian Vigilant Suka Yi Masu Sulhu
Na Sami Zantawa Da Mallakin Zomon Inda Yace a Ranar Saida Yakaishi Kasuwa Dan Sayarwa Amma Bayan Ya Sayar Ya Kuma Sake Bayar Da Riba Ga Wanda Ya Saya Ya Kuma Sake Dawo Dashi Gidan Dan Bashi Cikakkiyar Kulawa