HAUSA NEWS Wani Mabiyin Addinin Kirista Ya Gina Masallacin Juma’a: A Lafiya By Sadiya Yakubu Lawan - August 8, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Mista Isaac Kigbu ya gina katafaren masallacin juma’a ne ga al’umman musulmi dake garin Akaleku na karamar hukumar Obi a jihar Nasarawa. Yace ya gina masallaci ne gani musulmi sun bukatar hakan