Shugaban kasa Muhammad Buhari ya amince da nadin Muhammad Bello Koko amatsayin sabon shugaban hukumar Port Authority ta kasa.
Amincewar nadauke ne cikin wata sanarwa da shugaban sashin walwala da jama’a na maaikatar, Eric Ojiekwe, ya wallafa a shafin sad a Twitter.
Sanarwara Mai dauke da sa hannun Ojiekwe tace nadin yafara aiki ne anan take Kamar yadda shugaba Buhari ya umarta.
Kafin kasancewar Koko a matsayinsa shugaban hukumar shine shugaban sashin kudade na hukumar.
Editor K A Dukawa