Dole a hukunta masu hanu wajan kai harin kasuwar shanu dake Abia: CNG

Kungiyar Hadin kan kungiyoyin arewacin Najeriya tayi tur da harin da aka Kai kan sabuwar kasuwar shanu dake jihar Abia.

Harin da yai sanadiyar asara mai yawa kungiyar tace ba wanda harin zai rataya akan sa face kungiyar Yan taadda ta IPOB da kuma kunyar rajin bada tsaro ta yankin kudu maso gabas wato ESN.

Martanina daukene cikin wata sanarwa da mai magana da yawun kungiyar CNG Abdul-Azeez Suleiman, ya fitar a jiya bayan Kai harin na ranar talatar da ta gabata a karamar hukumar Ukwa ta kudu.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments