Malamai sun gudanar da saukar alqur’ani mai girma kimanin 2,444 domin samun zaman lafiya a kasar nan.

Angabatar da saukar alqur’ani kimanin 2444 da nufin yiwa qasa addu’ar zaman lafiya.

*Saminu Ibrahim magashi*

Angudanar da taron saukokin alqur’ani megirmanne a masallacin sheikh Ishaq  Rabi’u dake unguwar goron dutse Wanda akaiwa laqabi da sunan yaumul qur’ani aqarqashin jagorancin khalifa nafi’u ishaq rabi’u.

Dayake jawabi awajan wannan gangamin addu’a gwani Dr Yusuf Isha rabi’u yagodewa malaman dasuka gabatar dawanan saukoki tare da bawa al’umma qarfin guiwa dacewa babu wata bukata da ake tunkarrata da alqurani face Allah yabiya kowacce irin bukata.

Kazalika yayi kira ga masu hannu da shuni da Yan siyasa masu dama ahannu kansubi sahu wajan shirya irin wannan gangamin domin kuwa shine hanya daya tilo daka’iya fidda qasarmu daga mawuyacin hali.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments