Al’ummar garin Ke-ke, Millennium City dake Karamar hukumar Chikum a jihar Kaduna sun kasance a cikin murna da farincike, bayan sako wasu ‘yan asalin yanke su 35 da ‘yan ta’adda suka sace, a darin ranar Juma’a nan ne aka sako mutane bayan share kwanaki 21 a hannun ‘yan ta’adda
Sai dai acewar wata majiya sai da aka bada kudin fansa kimanin naira milliyan biyu da rabe kafin asakesu
A makon daya gabatane al’ummar garin suka yi fitar farar dangu domin gudanar da addu’o’in samun zaman lafiya a yake nasu da Jihar Kaduna da kuma kasa bake daya.
Yanzu-yanzu: Tinubu ya naɗa sabbin shugabanin hukumomin NIA da DSS
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Mohammed Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar tsaron kasa ta NIA, ya yin...
Read more