Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya yi watsi da mataimakinsa, ya zaɓo mace shugabar jami’ar jiha, Farfesa Farauta, a matsayin mataimakiyarsa a zaben 2023.
Gwamnan ya yi haka ne bayan jam’iyyar APC ta tsayar da mace, Sanata Aishatu Binani, a matsayin yar takarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023.