BREAKING: Kotun daukaka kara ta umarci ASUU ta koma bakin aiki

Kotun Daukaka kara dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci mambobin kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya ASUU su koma Aji cikin gaggawa.

Kotun yace janyewa daga yajin aikin ne hanya daya tilo da zata saurari daukaka karan Malaman.

Karin bayani na nan tafe

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments