An karrama Atiku Abubakar da kyautar Al’qur’ani mai Girma

Tsohon Mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara Kasar Remo dake jihar osun
Ziyarar da ta shafi sada zumunci da kulla dangantaka tabfaru ne ayau juma’a inda bayan idar da sallar ta juma’a Babban limamin Kasar Remo shekh Abdul kadir Junaid ya Mika kyautar Al’qur ani Mai girma hadi da Alkebba ga, Alhaji Atiku Abubakar
A nasa bangaren turakin Adamawa ya nuna farin cikin sa da yadda jamaar kasa Remo suka karramashi.
Ya Kara da cewa yana yana matukar godya ga jamaar Kasar Remo da mutanen Sagamu.
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments