Allah yayi Hajiya Hauwa Idris Usman Gwammaja Rasuwa

Allah ya yiwa Hajiya Hauwa Idris Usman rasuwa,

tarasu tana da  kimanin  Shekaru 65 ta Rasu ta bar ‘ya’ya hudu da Jikoki da dama.

DAGA CIKIN ‘YA ‘YANTA AKWAI SULEIMAN USMAN WAND YAKE KARANTAWA A MAKARANTAR GWAMNI DANZARGA
ZA’A YI JANA’IZARTA A GWAMMAJA BAYAN GIDAN MALAM AMINU KANO LAYIN SHEHU MAI HATSI LUNGUN GIDAN ALHAJI SANI MAI ATAMFA
DA MISALIN KARFE 5:30 NA YAMMA
SANARWA DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA NA GIDAN RADIYO NAJERIYA KADUNA

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments