An Gudanar Da Gagarumin Taron ƙaddamar Da ƙungiyar A.A ZAURA NEW MEDIA PROMOTERS Yau A Babban ɗakin Taro Na L & Z VIP Dake Alue Evenue Cikin Birnin Kano Tare Da Bada Takardun kama Aiki Nan Take Ga Membobin ƙungiyar Bisa Jagorancin Director General Na ƙungiyar Hon Sulaiman Ameer Rangaza Da Shugaban ƙungiyar Mallam Muhd Salisu Garkuwa
Ramaphosa ya kayar da abokin takararsa da kuri’u 2,476
Lafiya jari : Binciken masana akan kiba da Rama
Taron Ya Samu Halartar Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya A Jam’iyyar Apc H.E Abdussalam Abdulkareem Zaura (A.A Zaura) Da Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Sa Alh Yahaya Garin Ali Da Shugaban jam’iyyar Apc Shiyyar Kano Ta Tsakiya Hon Shehu Aliyu Ungogo Da Sauran Manyan Baƙi
A Jawabin H.E (A.A ZAURA) Ya Shaidawa Ƙungiyar, Goyon Bayan Sa Tare Da Aiki Kafada Da Kafada Da Ita Da Bayar da Kowacce irin Gudun Mawa Domin Nasarar Apc Daga Sama Harkasa A Kowanne Mataki.