HAUSA NEWS Yanzu-yanzu gobara ta tashi a babbar kasuwar Maiduguri By Aksam Media - February 26, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Rahotanni na nuni da cewa watur gobara ta tashi a sannaniyar kasuwar Maiduguri wadda ake kira da Monday Market. Kawo yanzu ba’a tantance adadin asarar da akayi ba