Biyo bayan kawo kuri’ar karamar hukumar kudancin yanzu haka jam’iyar APC dake mulkin jihar Kaduna ta shiga gaban jam’iyar adawa ta PDP da tazarar kuri’u dubbai
Sai dai Baturan zabe na jihar ya tafi hutun awa biyu da rabi inda zai dawo da misalin karfe 10 na dare