‘Yan Bindiga sun sace manajan bankin Sterling a jihar Bayelsa mai suna Mrs Nneka Enuka a Kantitin Sani Abacha dake babban birnin Yenagoa
A cewar kwamashinan’yansandan jihar yace ‘yan bindigar sun naimi kudin fassa in da yace sunanan suna gudanar da bincike don gani an danke ‘yan bindigar