Gwamnatin jihar Sokoto mai ci ta koka da halin niyasu da gwamnatin da ta gabata ta sanya asibitin jihar
Sabon gwamnan jihar Ahmad Aliyu ya ce Irin Halin Da Asibitin Jihar Sakkwato Yake Ciki Abin Mamakine:
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ya yin wata ziyarar bazata da ya kai Asibitin dake cikin garin Sakkwato a jiya talata