Yadda taron mika kyaututtuka ga limaman sallae ashan da tahajjud na masallatan Khalifa sheikh Ishaq Rabiu ya gudana

Limaman sallar tarawi sun rabauta da kabakin alkhairi.

*Saminu Ibrahim magashi*

Angabatar da walimar cin abunci tare da rabawa limaman dake gabatr da sallar tarawi da tahajjud a masallatan khalifa shiekh ishaq rabi’u dake kwaryar birnin Kano.
Taron da iyalan khalifan suka dora daga inda yatsaya kasancewar yasaba gabatar da irin wanann walima aduk lokaci irin wanann, Wanda hakance tabawa iyalannasa qarfin guiwar cigaba da ayyukan alkhairi da mahaifunnasu yasabayi.

Limamai kimanin 100 ne suka rabauta da kyatar zunzurutun kudi har naira dubu ashirin da biyar biyar tare da buhunan shinkafa, inda ladanansu suka rabauta da naira dubu biyar biyar.
Walimar dai ta gudanane qarqashin jagorancin gwani Dr. yusuf ishaq rabi’u Wanda yai bayani amadadin iyalan khalifa ishaq rabi’u.
Anasu bangaren limaman sunbayyana farincikinsu tare da fatan Allah yajikan khalifa yakuma sanya wanann kyautatawa da akaimusu amizani.

Taron dai yasamu halarta duka iyalan khalifa dadai sauran muhimman mutane.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments