FRCN
A yau ne Gidan Radiyo Najeriya Kaduna ya cika shekaru 60 yana watsa labari da shirye-shiyen sa don illimantarwa da fadakarwa harma da nishadantarwa don wayar da kan al’ummar
Ko wani irin tasir gidan radiyo ya yi a rayuwarku?
Wani shirin ku ka fi so wanda gidan radiyo yake yadawa?