Yadda Naqibatul qadiriyya tayi Addu’a ga sabon gwamnan jihar Kano

Anja hankalin iyaye dasu rubanya kokarinsu wajen ADDU,ar ganin an mika mulki lami lfy a jihar Kano dama kasa baki daya.

Kiran ya fito nee to bakin Naqibatul qadiriyya hajiya Baraka Adamu danfanta wadda ta shirya taron domin adduo in a gidan sabon gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf domin fatan ganin ya kama mulkin kano cikin Nasara tare da fatan gwamnatinsa zata magance matsalolin da suka addabi jihar Kano

Malama Baraka ta CE addu’ar da iyaye mata zasuyi ga yayansu tana da matukar tasiri wajen kawo karshen kangarewar ya’yan musamman matasa masu kwacen waya da shaye shayen da yake haddasa muggan ayyukan matasan baki daya.

Naqibatul qadiriyya ta kuma yi addu’ar ganin anyi rantsuwar tafiya da kuma fatan bakin da suka halatta a ciki da wajen jihar Nan mahalicci zaimai dasu gida lfy.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments