Sabon gwamnan jihar kano yayi alkawarin gudanar da cikakken bincike akan bashin da Ganduje ya ciyo wa kanawa na Naira Biliyan 241
Gwamnatin jihar kano ta ci alwashin zurfafa bincike kan makudan kudaden da tsohon gwamnan jihar ya ciyo bashi har na Naira Biliyan 241.
Sabon gwamnan da akafi sani da Abba Gida-gida shine yayi wannan alkawarin ga al’ummar jihar Kano.
A Abba Gida-gida gwamnatin da ta shude bata rubuta cikakken bayani ba a takardun mika mulki da tsohon sakataren gwamnatin ya mika wa kwamatin karbar mulki a lokacin handi oba