Daga khadija Salisu Danmaliki
Wasu mata kenan lokacin da suka halarci wani fareti a ranar Asabar din da ta gabata a garin Algiers babban birnin ƙasar Aljeriya domin murnar cika shekaru 50 da kafa kungiyar Polisario.
Kungiyar dai na fafutukar ƙwato ‘yancin kan mata a yankin yammacin Sahara.
A halin yanzu Maroko tana iko da kusan kashi 80 na yankin kuma sauran na hannun Polisario