Makarantar Adam And Hauwa’u Memorial Schools, Rigachikun a Karamar Hukumar Igabi, Jihar Kaduna
Ta gudanar da bikin walimar saukar karatun Al’qur’anin Mai Girma Karo na u
Uku dakimanin dalibai Goma Sha Shidda, a yau
Dayake jawabi Shugaban Majalisar Malamai Gudumar Rigachikun Sheikh Adamu Abubakar ya fadi irin makarantun da iyaye ya kamata su riga sa ‘ya’yansu
Shi ma daya daga cikin ‘iyayan dalibai’yan saukar Dakta Abubakar Aminu ya nuna jindadinsa
A karshe Mai Unguwar yankin Alhaji Adamu Hakilu ya bayyana kwalliya tana biyan kudin sabulu