Wata daukar hoto da akayi wa wani Zaki a kasar Kenya ta nuna yadda zaki ya rungumi na Damo inda ya kama Wani itace da zaka
Kamar yadda kuke gani a wadannan daukokin kawo yanzu ba a tantance dalilin da yasa zakin ya aikata hakan ba.
Tuni aka fara zantuka daban-daban kan faruwar hakan inda ake ganin lamarin ya saba da yadda dabiar jinsi zakuna kasancewar jinsi zakuna ya saba da cin nama ne kawai