Yayin da Gwamnatin Jihar Kaduna take dam da karewa sai ga shi ta mayar da hakalinta aka rushi-rushi gidajen da aka ginansu ba a bisa ka’ida ba,
Irin wannan yana ta faruwa a cikin garin Kaduna kamar yarda ya faro a garin Gbigyi Villa dake a Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna
A wani gani da ido da Jaridar Aksam Media ta yi a yankuna da irin wadannan abubuwan suka faro; ton daga kwanar Romi da Yakuwa Road da Transpoma junction kusa da Manai Hotel dukkansu a bayan kamaratar Kimiya Da Fasaha Ta Gwamnatin Tarayya (Kaduna Poly) a karamar hukumar Chikun ta fa yinci wasu gidajen a shi Hukumar Tsara Biranai ta Kaduna (KASUPDA) Ta bar wasu bata rushi ba ida wasu suke ganin akwai wariya a rushi gidajen
Da muke tattaunawa da wata mazaunin wajen wacce ta nemi in buye sunanta tace wanine a cikin yake nuna gidajen da a rushi in jita,